Kedemoth
31.6400, 35.8900 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Kedemoth
Daga hamadar Kedemot, na aiki ’yan saƙo zuwa wurin Sihon sarkin Heshbon, a kan ina neman zaman lafiya, ina cewa,
Yahza, Kedemot, Mefa’at,
Kedemot da kuma Mefa’at, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa huɗu ke nan;
Kedemot da Mefa’at, tare da wuraren kiwonsu;