Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mephaath
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Yahza, Kedemot, Mefa’at,
Kedemot da kuma Mefa’at, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa huɗu ke nan;
Kedemot da Mefa’at, tare da wuraren kiwonsu;
Hukunci ya zo wa tudu, zuwa Holon, Yahza da Mefa’at,