Skip to content

Shemida

3 ayoyi · 10 'yan gida

An kuma san shi da: Shemidah

Ayoyin da suka ambaci Shemida

  1. daga Shemida, kabilar Shemadawa; daga Hefer, kabilar Heferawa.

  2. Aka kuma raba wa sauran mutanen kabilar Manasse rabon gādonsu bisa ga iyalansu, wato, Abiyezer, Helek, Asriyel, Shekem, Hefer da Shemida. Waɗannan su ne ’ya’yan Manasse, maza, ɗan Yusuf bisa ga iyalansu.

  3. ’Ya’yan Shemida maza su ne, Ahiyan, Shekem, Liki da Aniyam.