Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shechem
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
daga Asriyel, kabilar Asriyelawa; daga Shekem, kabilar Shekem;
Aka kuma raba wa sauran mutanen kabilar Manasse rabon gādonsu bisa ga iyalansu, wato, Abiyezer, Helek, Asriyel, Shekem, Hefer da Shemida. Waɗannan su ne ’ya’yan Manasse, maza, ɗan Yusuf bisa ga iyalansu.
’Ya’yan Shemida maza su ne, Ahiyan, Shekem, Liki da Aniyam.