Skip to content

Ebiasaph

5 ayoyi · 5 'yan gida

An kuma san shi da: Abiasaph, Asaph

Ayoyin da suka ambaci Ebiasaph

  1. ’Ya’yan Kora maza, su ne, Assir, Elkana da Abiyasaf. Waɗannan su ne dangin Kora.

  2. Elkana, Ebiyasaf, Assir,

  3. ɗan Tahat, ɗan Assir, ɗan Ebiyasaf, ɗan Kora,

  4. Shallum ɗan Kore, ɗan Ebiyasaf, ɗan Kora, da ’yan’uwansa matsaran ƙofofi daga iyalin (mutanen Kohat) su suke da hakkin tsaron madogaran ƙofar Tenti kamar dai yadda kakanninsu suka kasance da hakkin tsaron mashigin mazaunin Ubangiji.

  5. Ɓangarorin Matsaran Ƙofofi su ne, Daga Korayawa, Meshelemiya ɗan Kore, ɗaya daga cikin ’ya’yan Asaf maza.