Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meshelemiah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Zakariya ɗan Meshelemiya shi ne mai tsaro a mashigin Tentin Sujada.
Ɓangarorin Matsaran Ƙofofi su ne, Daga Korayawa, Meshelemiya ɗan Kore, ɗaya daga cikin ’ya’yan Asaf maza.
Meshelemiya yana da ’ya’ya maza. Zakariya ɗan fari, Yediyayel na biyu, Zebadiya na uku, Yatniyel na huɗu,
Meshelemiya yana da ’ya’ya maza da kuma ’yan’uwa, waɗanda jarumawa ne, su 18 ne duka.