Skip to content

Ahitub

5 ayoyi · 2 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Ahitub

  1. Zadok ɗan Ahitub da Ahimelek ɗan Abiyatar, su ne firistoci; Serahiya kuma sakatare;

  2. Merahiyot mahaifin Amariya, Amariya mahaifin Ahitub,

  3. Ahitub mahaifin Zadok, Zadok mahaifin Ahimawaz,

  4. Merahiyot, Amariya, Ahitub,

  5. Zadok ɗan Ahitub da Abimelek ɗan Abiyatar su ne firistoci; Shafsha shi ne magatakarda;