Tsallake zuwa abun ciki
Yohanna 10:40-42

Komawa Ƙasar hayin Urdun da Ƙaruwa ga Bangaskiya

Yohanna 10:40-42
40
Sa’an nan Yesu ya sāke koma ƙetaren Urdun inda dā Yohanna yake baftisma. A can ya zauna
41
mutane da yawa suka zo wurinsa. Suka ce, “Ko da yake Yohanna bai yi wani abin banmamaki ba, duk abubuwan da Yohanna ya faɗa game da mutumin nan gaskiya ne.”
42
A nan kuwa mutane da yawa suka gaskata da Yesu.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options