Tsallake zuwa abun ciki
Ayuba 9:1-3

Ayuba ya gabatar da muhimmiyar tambaya

Ayuba 9:1-3
1
Sai Ayuba ya amsa,
2
“Lalle, na san wannan gaskiya ne. Amma ta yaya mutum zai iya zama mai adalci a gaban Allah?
3
Ko da mutum yana so yă yi gardama da shi, ba zai taɓa amsa masa ba ko da sau ɗaya cikin dubu.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options