Tsallake zuwa abun ciki
Ayuba 31:13-15

Adalci wajen mu’amala da bayi

Ayuba 31:13-15
13
“In da na danne wa bayina maza da mata hakkinsu, sa’ad da suke da damuwa da ni,
14
me zan yi lokacin da Allah ya tuhume ni? Me zan ce lokacin da ya tambaye ni?
15
Shi wanda ya yi ni a cikin uwata ba shi ne ya yi su ba? Ba shi ne ya yi mu a cikin uwayenmu ba?
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options