Tsallake zuwa abun ciki
Ayuba 20:1-3

Zofar ya tsawata wa Ayuba ya kuma bayyana ƙa’idar

Ayuba 20:1-3
1
Sai Zofar mutumin Na’ama ya amsa,
2
“Tunanin da ya dame ni ya sa dole in amsa domin abin ya dame ni sosai.
3
Na ji wani zargin da ka yi mini na reni, kuma yadda na gane, shi ya sa zan ba da amsa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options