Tsallake zuwa abun ciki
Farawa 23:1-2

Mutuwar Saratu da makokin Ibrahim

Farawa 23:1-2
1
Saratu ta yi shekara ɗari da ashirin da bakwai a duniya.
2
Ta rasu a Kiriyat Arba (wato, Hebron) a ƙasar Kan’ana, Ibrahim kuwa ya tafi ya yi makokin Saratu, yana kuka saboda ita.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options