Tsallake zuwa abun ciki
Maimaitawar Shari’a 24:17-18

Adalci a Shari’a ga Marasa Ƙarfi

Maimaitawar Shari’a 24:17-18
17
Ba za ku danne hakkin baƙon da yake zama a cikinku ko na marayu ba, ba za ku ɗauki rigar matar da mijinta ya mutu a matsayin jingina ba.
18
Ku tuna dā ku bayi ne a Masar, Ubangiji Allahnku kuwa ya fisshe daga can. Shi ya sa na umarce ku ku yi wannan.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options