Tsallake zuwa abun ciki
2 Tessalonikawa 2:16-17

Addu’ar ƙarshe domin ƙarfafawa da tsayawa daram

2 Tessalonikawa 2:16-17
16
Ubangijinmu Yesu Kiristi kansa da kuma Allah Ubanmu, wanda ya ƙaunace mu kuma ta wurin alherinsa yă ba mu madawwamiyar ƙarfafawa da kyakkyawar bege,
17
yă ƙarfafa zukatanku yă kuma gina ku cikin kowane aikin nagari da kuma magana.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options