Tsallake zuwa abun ciki
2 Sama’ila 13:21-22

Fushin Dauda da Ƙiyayyar Absalom a Shiru

2 Sama’ila 13:21-22
21
Da Sarki Dawuda ya ji dukan abin da ya faru, sai ya husata ƙwarai.
22
Absalom kuwa bai yi wa Amnon wata magana ta alheri ko ta mugunta ba; ya ƙi jinin Amnon domin ya ci mutuncin ƙanuwarsa Tamar.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options