Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zeruah: Mother of Jeroboam.
Ayoyi game da Mother of Jeroboam.
Haka ma Yerobowam, ɗan Nebat, shi ma ya yi wa sarki tawaye. Shi ɗaya ne daga shugabannin Solomon, shi mutumin Efraim ne daga Zereda, mahaifiyarsa kuwa gwauruwa ce, mai suna Zeruwa.