Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zereda: A city or district of Ephraim.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da A city or district of Ephraim.

  1. Haka ma Yerobowam, ɗan Nebat, shi ma ya yi wa sarki tawaye. Shi ɗaya ne daga shugabannin Solomon, shi mutumin Efraim ne daga Zereda, mahaifiyarsa kuwa gwauruwa ce, mai suna Zeruwa.