Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zephaniah

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ɗan Elkana, ɗan Yowel, ɗan Azariya, ɗan Zefaniya

  2. Maganar Ubangiji da ta zo wa Zefaniya ɗan Kushi, ɗan Gedaliya, ɗan Amariya, ɗan Hezekiya, a zamanin Yosiya ɗan Amon sarkin Yahuda.

  3. “Ka karɓi azurfa da zinariya daga masu zaman bauta Heldai, Tobiya, Yedahiya, waɗanda suka iso daga Babilon. A ranar kuma ka je gidan Yosiya ɗan Zefaniya.

  4. Za a ba Heldai, Tobiya, Yedahiya da kuma Hen ɗan Zefaniya kamar abin tunawa a cikin haikalin Ubangiji.