Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zephaniah: 4. Father of Josiah

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 4. Father of Josiah

  1. “Ka karɓi azurfa da zinariya daga masu zaman bauta Heldai, Tobiya, Yedahiya, waɗanda suka iso daga Babilon. A ranar kuma ka je gidan Yosiya ɗan Zefaniya.

  2. Za a ba Heldai, Tobiya, Yedahiya da kuma Hen ɗan Zefaniya kamar abin tunawa a cikin haikalin Ubangiji.