Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zelah: A city in Benjamin, Saul buried in.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A city in Benjamin, Saul buried in.

  1. Zela, Hayelef, birnin Yebusiyawa (wato, Urushalima), Gibeya da Kiriyat, garuruwa goma sha huɗu ke nan da ƙauyukansu. Wannan shi ne rabon gādon kabilar Benyamin bisa ga iyalansu.

  2. Suka binne ƙasusuwan Shawulu da na ɗansa Yonatan a kabarin Kish, mahaifin Shawulu, a Zela a Benyamin. Suka kuma yi kome da sarki ya umarta. Bayan wannan Allah ya ji addu’arsu a madadin ƙasar.