Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zabad

7 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Attai shi ne mahaifin Natan, Natan shi ne mahaifin Zabad,

  2. Zabad shi ne mahaifin Eflal, Eflal shi ne mahaifin Obed,

  3. Zabad da Shutela. Wani ɗan ƙasa haifaffen mutanen Gat ya kashe Ezer da Elad, sa’ad da suka gangara don su ƙwace dabbobinsu.

  4. Uriya mutumin Hitti Zabad ɗan Alai,

  5. Daga iyalin Zattu, akwai Eliyohenai, Eliyashib, Mattaniya Yeremot da Zabad da Aziza.

  6. Daga zuriyar Hashum, akwai Mattenai, da Mattatta, Zabad, Elifelet, Irmai, Manasse, da Shimeyi.

  7. Daga zuriyar Nebo, akwai Yehiyel, Mattitiya, Zabad, Zebina, Yaddai, Yowel da Benahiya.