Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Worm: General references

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. Duk da haka waɗansu ba su kula da umarnin Musa ba, suka bar saura har safe, kashegari kuwa ta yi tsutsotsi, ta ruɓe, sai Musa ya yi fushi da su.

  2. Sai suka bar saura har safe, kamar yadda Musa ya umarta, bai kuwa yi wari ko yă yi tsutsa ba.

  3. Amma kashegari da safe sai Allah ya sa tsutsa ta cinye ’yar kuringar har ta mutu.