Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Witchcraft: Witches destroyed

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Witches destroyed

  1. Sama’ila dai ya riga ya rasu, dukan Isra’ila suka yi makokinsa suka binne shi a garinsa a Rama. Shawulu kuma ya kori duk masu duba da masu maitanci daga ƙasar.

  2. Amma matar ta ce masa, “Tabbatacce ka dai san abin da Shawulu ya yi, ya karkashe masu duba da masu maitanci a ƙasar. Me ya sa kake sa mini tarko, don ka sa a kashe ni?”