Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weeping: While doing good
Ayoyi game da While doing good
Waɗanda suka yi shuka da hawaye za su yi girbi da waƙoƙin farin ciki.
Shi da ya fita yana kuka, riƙe da iri don shuki, zai dawo da waƙoƙin farin ciki, ɗauke da dammuna.