Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weeping: General references
Ayoyi game da General references
Ku yi murna da masu murna, ku yi kuka da masu kuka.
waɗanda suke kuka kuma kamar ba kuka suke yi ba, waɗanda suke farin ciki kuwa kamar ba farin ciki suke yi ba. Waɗanda suka sayi abu su yi kamar ba nasu ba ne;