Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vulture
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
shirwa, da duk wani irin baƙin shirwa,
duki, buga zaɓi, kowace irin shirwa,
Tsuntsu mai farauta bai san hanyarta ba, ba shahon da ya taɓa ganin ta.
Mujiya za tă yi sheƙa a can ta zuba ƙwai; za tă ƙyanƙyashe su, ta kuma kula da ’ya’yanta a inuwar fikafikanta; a can kuma shirwa za su taru, kowa da abokinsa.