Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uzzi: 5. An overseer of the Levites
Ayoyi game da 5. An overseer of the Levites
Babban shugaban Lawiyawa a Urushalima shi ne Uzzi ɗan Bani, ɗan Hashabiya, ɗan Mattaniya, ɗan Mika. Uzzi yana ɗaya daga zuriyar Asaf, waɗanda suke mawaƙan da suke da nawayar hidima a gidan Allah.