Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uzzi: 3. Grandson of Benjamin
Ayoyi game da 3. Grandson of Benjamin
’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034.