Tsallake zuwa abun ciki

Abishua

4 ayoyi · 2 'yan gida

Nemi "Abishua"

Ayoyin da suka ambaci Abishua

  1. Eleyazar shi ne mahaifin Finehas, Finehas mahaifin Abishuwa,

  2. Abishuwa mahaifin Bukki, Bukki mahaifin Uzzi,

  3. Waɗannan su ne zuriyar Haruna, Eleyazar, Finehas, Abishuwa,

  4. ɗan Abishuwa, ɗan Finehas, ɗan Eleyazar, ɗan Haruna babban firist.