Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uprightness: Have dominion over the wicked
Ayoyi game da Have dominion over the wicked
Kamar tumaki an ƙaddara su ga kabari; za su kuwa zama abincin mutuwa amma masu gaskiya za su yi mulki a kansu da safe. Kamanninsu za su ruɓe a cikin kabari, nesa da gidajensu masu tsada.