Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Uprightness: A characteristic of saints
Ayoyi game da A characteristic of saints
Yabi Ubangiji. Zan ɗaukaka Ubangiji da dukan zuciyata a cikin majalisar masu aikata gaskiya da kuma a cikin taro.
Hanyar masu adalci sumul take; Ya Mai Aikata Gaskiya, ka sa hanyar masu adalci ta yi sumul.