Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Treasure: Parable of
Ayoyi game da Parable of
“Mulkin sama yana kama da dukiyar da aka ɓoye a gona. Da wani ya same ta, sai yă sāke ɓoye ta, sa’an nan cikin farin cikinsa yă je yă sayar da duk abin da yake da shi yă sayi gonar.