Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Translation: Of Enoch

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Of Enoch

  1. Enok ya kasance cikin zumunci da Allah, sa’an nan ba a ƙara ganinsa ba. Saboda Allah ya ɗauke shi.

  2. Ta wurin bangaskiya ne aka ɗauki Enok daga wannan rayuwa, ta haka bai ɗanɗana mutuwa ba; ba a kuwa same shi ba, domin Allah ya ɗauke shi. Gama kafin a ɗauke shi, an yabe shi a kan ya gamshi Allah.