Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Toe: Of prisoners of war, cut off

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Of prisoners of war, cut off

  1. Sai Adoni-Bezek ya gudu, amma suka bi shi suka kama shi, suka yayyanka manyan yatsotsinsa na hannu da na ƙafa.

  2. Sa’an nan Adoni-Bezek ya ce, “Sarakuna saba’in waɗanda aka yayyanka manyan yatsotsinsu na hannu da na ƙafa, sun yi kalan abinci a ƙarƙashin teburina. Ga shi yanzu Allah ya rama abin da na yi musu.” Suka zo da shi Urushalima, a can kuwa ya mutu.