Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Prophet Christ: Meek and unostentatious in his teaching
Ayoyi game da Meek and unostentatious in his teaching
Wannan kuwa domin a cika abin da aka faɗa ta bakin annabi Ishaya ne cewa,
“Ga bawana da na zaɓa, ƙaunataccena, wanda nake farin ciki da shi; zan sa Ruhuna a kansa, zai kuma yi shelar adalci ga al’ummai.
Ba zai yi faɗa ko yă ɗaga murya ba, ba kuwa wanda zai ji muryarsa a kan tituna.
Kyauron da ya tanƙwasa ba zai karye shi ba. Fitilar da ta yi kusan mutuwa ba zai kashe ta ba, sai ya jagoranci adalci zuwa ga nasara.