Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Excellency and Glory of the Church: God delights in

3 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da God delights in

  1. Za ki zama rawanin daraja a hannun Ubangiji, rawanin sarauta a hannun Allahnki.

  2. Ba za a ƙara ce da ke Yasasshiya ba, ko a kira ƙasarki Kango. Amma za a ce da ke Hefziba ƙasarki kuma Bewula; gama Ubangiji zai ji daɗinki, ƙasarki kuma za tă yi aure.

  3. Kamar yadda saurayi kan auri yarinya, haka ’ya’yanki maza za su aure ki; kamar kuma yadda ango yakan yi farin ciki da amaryarsa, haka Allahnki zai yi farin ciki da ke.