Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Testament: A will
Ayoyi game da A will
Sa’ad da wani ya yi alkawari game da gādonsa, dole a tabbatar da mutuwar wanda ya yi ta,
domin alkawarin gādo yana aiki ne kawai bayan mai yinsa ya mutu, ba ya taɓa aiki yayinda mai yinsa yana da rai.
Shi ya sa alkawari na farko bai fara aiki ba sai da aka zub da jini.