Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tertullus: Accuser of Paul before Felix.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Accuser of Paul before Felix.

  1. Bayan kwana biyar sai Ananiyas babban firist ya tafi Kaisariya tare da waɗansu daga cikin dattawa da kuma wani lauya mai suna Tertullus, suka kawo ƙararsu game da Bulus a gaban gwamna.

  2. Sa’ad da aka shigo da Bulus, sai Tertullus ya shiga kai ƙararsa a gaban Felis yana cewa, “Mun daɗe muna zaman lafiya a ƙarƙashinka, hangen nesanka kuma ya kawo gyare-gyare a wannan ƙasa.