Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tent

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ishaku ya kawo ta cikin tentin mahaifiyarsa Saratu, ya kuma auri Rebeka. Ta haka ta zama matarsa, ya kuwa ƙaunace ta; Ishaku kuma ya ta’azantu bayan rasuwar mahaifiyarsa.

  2. Saboda haka Laban ya shiga tentin Yaƙub, ya shiga tentin Liyatu da kuma tentuna matan nan biyu bayi, amma bai sami kome ba. Bayan ya fita daga tentin Liyatu, sai ya shiga tentin Rahila.

  3. Suka kuma yaƙi sansanin makiyaya suka kwashe tumaki da awaki da raƙuma. Suka koma Urushalima.

  4. da yake shi ma mai ɗinkin tenti ne kamar su, sai ya zauna ya yi aiki tare da su.