Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Teachers: Samuel, head of school of prophets

1 aya · 2 fannoni

Ayoyi game da Samuel, head of school of prophets

  1. Sai ya aiki mutane su je su kamo Dawuda, amma da suka ga ƙungiyar annabawa suna annabci tare da Sama’ila shugabansu a tsaye, sai Ruhun Allah ya sauko wa mutanen Shawulu, su ma suka fara yin annabci.