Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Teachers: Elisha, head of, at Gilgal

1 aya · 2 fannoni

Ayoyi game da Elisha, head of, at Gilgal

  1. Sai Elisha ya koma Gilgal, a can kuwa ana yunwa a yankin. Yayinda ƙungiyar annabawa suke tattaunawa da shi, sai ya ce wa Gehazi bawansa, “Ka sa babban tukunya a wuta, ka yi wa mutanen nan fate.”