Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spikenard: A fragrant oil from, used in anointing

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da A fragrant oil from, used in anointing

  1. Yayinda yake a Betani, a gidan wani mutumin da ake kira Siman Kuturu, yana cin abinci, sai wata mace ta zo da wani ɗan tulu na turaren alabasta da aka yi da nardi zalla, mai tsadan gaske. Ta fasa tulun, ta kuma zuba turaren a kansa.

  2. Sai Maryamu ta ɗauki wajen awo guda na nardi zalla, turare mai tsada; ta zuba a ƙafafun Yesu ta kuma goge ƙafafunsa da gashinta. Gidan duk ya cika da ƙanshin turaren.