Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sparrow: Two, sold for a farthing
Ayoyi game da Two, sold for a farthing
Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba? Duk da haka ba ɗayansu da zai fāɗi ƙasa ba da yardar Ubanku.
Ba ana sayar da kanari biyar a kan kobo biyu ba? Duk da haka, Allah bai manta da ko ɗayansu ba.