Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sower: Sowing

2 ayoyi · 3 fannoni

Nemi "Sower"

Ayoyi game da Sowing

  1. Duk mai la’akari da iska, ba zai yi shuka ba, mai la’akari da gizagizai kuma, ba zai yi girbi ba.

  2. Sa’ad da ya shirya wuri da kyau, ba yakan shuka kanumfari ya kuma yayyafa ɗaɗɗoya ba? Ba yakan shuka alkama a kunyoyinsa sha’ir a kunyoyinsa, tamba kuma a filinsa ba?