Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Solomon's Porch
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sai ga Yesu a filin haikali yana zagawa a Shirayin Solomon,
Tun mai bawan yana riƙe da Bitrus da Yohanna, dukan mutanen suka yi mamaki, suka zo wurinsu a guje a inda ake kira Shirayin Solomon.
Manzannin suka yi ayyukan da alamu masu banmamaki masu yawa a cikin mutanen. Dukan masu bi kuwa sukan taru a Shirayin Solomon.