Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sobriety: Motives to

2 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da Motives to

  1. Ƙarshen abubuwa duka ya yi kusa. Saboda haka ku kasance masu tunani mai kyau da masu kamunkai don ku iya yin addu’a.

  2. Ku zama masu kamunkai, ku kuma zauna a faɗake. Abokin gābanku, Iblis yana kewayewa kamar zaki mai ruri, yana neman wanda zai cinye.