Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sobriety: Motive for

2 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da Motive for

  1. Ƙarshen abubuwa duka ya yi kusa. Saboda haka ku kasance masu tunani mai kyau da masu kamunkai don ku iya yin addu’a.

  2. Ku zama masu kamunkai, ku kuma zauna a faɗake. Abokin gābanku, Iblis yana kewayewa kamar zaki mai ruri, yana neman wanda zai cinye.