Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sobriety: The gospel designed to teach

2 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da The gospel designed to teach

  1. Gama alherin Allah mai kawo ceto ya bayyana ga dukan mutane.

  2. Yana koya mana mu ce, “A’a” ga rashin tsoron Allah da kuma sha’awace-sha’awacen duniya, mu kuma yi rayuwa ta kamunkai, ta adalci da kuma ta tsoron Allah a cikin wannan zamani,