Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Smyrna: A city of Ionia. One of the »seven churches« in.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A city of Ionia. One of the »seven churches« in.

  1. wadda ta ce, “Rubuta a cikin naɗaɗɗen littafi abin da ka gani ka kuma aika ta zuwa ga ikkilisiyoyi bakwai, zuwa Afisa, Simirna, Fergamum, Tiyatira, Sardis, Filadelfiya, da kuma Lawodiseya.”

  2. “Zuwa ga mala’ikan ikkilisiya a Simirna, ka rubuta, Waɗannan su ne kalmomin wannan da yake na Farko da na Ƙarshe, wanda ya mutu ya kuma sāke tashi da rai.