Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Simeon: 5. A disciple, called also Niger
Ayoyi game da 5. A disciple, called also Niger
A ikkilisiyar da take a Antiyok akwai waɗansu annabawa da malamai. Barnabas, Siman wanda ake kira Baƙi, Lusiyus mutumin Sairin, Manayen (wanda aka goya tare da Hiridus mai mulki), da kuma Shawulu.